Assalam alaykum muna masu gabatar da website namu mae suna a gajarce kamar haka: "MULMAK".
Muna masu miqa saqon gaesuwa da jinjina ga shuwagabannin wannan qungiya πππ
Wannan hoto yana dauke da mutane ukku jajirtattu akan wannan qungiya. Sune kamar haka: Mae girma Baraden Yan-Dakan Katsina, Mae Girma Sakataren Qungiya, tare da Mae girma P.R.O din qungiya. Muna masu godia da jinjina agareku abisa dukkan qoqarinku akan wannan qungiya.
Muna miqa saqon gaesuwa da jinjina da godia ga wasu daga cikin membobinmu na wannan qungiya wato Sadiq Yar'adu inda yake tsakiya daga bayan Mae girma Sakataren Qungiya da Mae girma P.R.O din qungiya. Tare da haziqin memban qungiya daga gepen Mae girma Sakataren Qungiya wato mae suna Abdulrahman Ibraheem.πππ
Bayan haka muna qara addu'ah tare da patan Allah Ubangiji Ya qarawa Mae girma sarki lapia da tsawon rayuwa masu albarka.
Tare da patan Allah Ubangiji Yasawa wannan website namu albarka mae dorewa.
Ni dana tsara na kuma rubuta:πππ
Aliyu Umar Hassan.
Muna jiran comments daga garekuπππ
Comments
Post a Comment
Daure kayi mamu comments domin ji daga gareka