Skip to main content

JERIN WASU DAGA CIKIN SARAUTUN HAUSA

KADAN DAGA CIKIN JADAWALIN SUNAYEN SARAUTU A QASAR HAUSA SUN HADA:👇👇👇
1.Sarki 
2.Waziri 
3.Galadima 
4.Madaki 
5.Wambai 
6.Chiroma
7.Makama 
8.Ajiya 
9.Dan Maje
10.Dan Buram 
11.Dan Isa 
12.Dan Galadima
13.San Turaki
14.Tafida 
15.Turaki 
16.Marafa
17.Dokaji 
18.Sarkin Yaki 
19.Sarkin Dawakin tsakar gida 
20.Dan Lawan 
21.Barden Gabas
22.Liman  
23.Sarkin Malamai
24.Barde 
25.Magajin Gari 
26.Jarma 
27.Magatakarda
28.Majidadi 
29.Iya
30.Dallatu
31. Kaigama 
32.Dan Adala
34.Chigari 
35.Dan Amar 
36.Yarima 
37.Talba 
38.Sa'i 
39.Dan ruwatau
40.Zanna 
41.Wali
42.Matawalle
43.Magayaki 
44.Sarkin Bai 
45.Sarkin Shanu
46.Dan Darman 
47.Dan Masani 
48.Sarkin Dawaki 
49.Uban Dawaki 
50.Sarkin Kudu 
51.Sarkin Yamma 
52.Sarkin Gabas 
53.Sarkin Arewa 
54.Dan Madami
55.Sardauna 
56.Makwayo 
57.Uban Doma
58.Durbi 
59.Wakilin Gabas 
60.Wakilin yamma,

WASU DAGA SARAUTUN BAYI A KASAR HAUSA.

1.Shamaki 
2.Dan Rimi 
3.Sallama 
4.Sarkin Dogarai
5.Baraya 
6.Mabudi 
7.Sintali
8.Kilishi 
9.Babban Zagi 
10.Sarkin Lema
11.Sarkin Lifidi

Ku kasance tare da mu domin kawo maku cigaban rubuce-rubuce dangane da MULMAK.
Ku ajiye mamu comments naku a qasa inma kunsan da wasu sarautun zaku iya ajiyewa a comment section din dae👇👇👇

Comments

Popular posts from this blog

TAQAETACCEN TARIHIN SARKIN KATSINA ALH ABDULMUMINU KABIR USMAN

The Emir of Katsina State, Abdulmuminu Kabir Usman, is a prominent figure in Nigerian traditional leadership. With a rich history and heritage, he holds a pivotal role in the governance and cultural fabric of the Katsina people. In this comprehensive piece, we will explore his background, his contributions to the community, and the challenges he has faced in his role as the Emir.  Born on [17/08/1949], Abdulmuminu Kabir Usman is a descendant of the renowned Katsina Emirate family. His lineage traces back to Malamun Umaru, a highly revered historical figure who played a significant role in shaping the state's history. From an early age, Abdulmuminu Kabir Usman was immersed in the traditions and customs of his people, gaining a deep understanding of the Katsina heritage. Education played a crucial part in shaping the Emir's perspective and prepared him for his responsibilities. He attended prestigious institutions both in Nigeria and abroad, where he received a well-r...

NASIHAR DA SARKIN KATSINA YAKE YAWAN YIWA TALAKAWAN SHI AKAN JURIYA GAME DA HALI KO QUNCIN RAYUWA

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI: 1. Ka tuna cewa Jarrabawa ce daga Ubangijinka, wanda yafi kowa Sonka da Kaunarka. 2. Ka tuna cewa Ubangijinka yayi maka haka ne don ya Kankare maka Zunubanka, ko kuma ya daukaka maka darajarka. 3. Ka tuna cewa an jarrabi Annabawa da Manzanni da Salihan bayin Allah wadanda suka zo kafin ka. 4. Ka tuna cewa Tun kana cikin mahaifiyarka kafin ta haifeka an riga an rubuta maka duk abinda zaka samu aduniya, da kuma dukkan abinda zai sameka. Mai dadi ko Kishiyarsa. 5. Ka tuna cewar rungumar Qaddara kowacce iri, yana daga cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon yadda kake rungumar Qaddara, gwargwadon haka imaninka yake. 6. Ka tuna cewar kowanne tsanani yana tare da sauki guda biyu. (Ga lada, ga kuma yayewar tsananin). 7. Ka tuna cewar Allah shine ARHAMUR RAHIMEEN (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) kuma yafi komai kusa dakai, Kuma yafi kowa tausayinka. Kuma zai amsa dukkan rokonka. Allah K...